1Yah 1:5-6

1Yah 1:5-6 HAU

Wannan shi ne jawabin da muka ji a gunsa, muke sanar da ku cewa Allah haske ne, ba kuwa duhu gare shi ko kaɗan. In mun ce muna tarayya da shi, alhali kuwa muna zaune a duhu, mun yi ƙarya ke nan, ba ma aikata gaskiya.

Gratis leesplannen en overdenkingen die te maken hebben met 1Yah 1:5-6