1
Gal 1:10
Littafi Mai Tsarki
HAU
To, wato ni son mutane nake nema ne, ko kuwa na Allah? Ko kuwa ƙoƙari nake yi in faranta wa mutane zuciya? Da har yanzu mutane nake faranta wa zuciya, ai, da ban zama bawan Almasihu ba.
Vergelijk
Ontdek Gal 1:10
2
Gal 1:8
Amma ko mu, ko kuma wani mala'ika daga sama, in waninmu zai yi muku wata bishara dabam da wadda muka yi muku, to, ya zama la'ananne!
Ontdek Gal 1:8
3
Gal 1:3-4
Alheri da salama na Allah Uba su tabbata a gare ku, da na Ubangijinmu Yesu Almasihu, wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu, domin yă cece mu daga mugun zamanin nan, bisa ga nufin Allahnmu, wato Ubanmu.
Ontdek Gal 1:3-4