1
Eze 36:26
Littafi Mai Tsarki
HAU
Zan ba ku sabuwar zuciya, in sa sabon ruhu a cikinku. Zan cire zuciya mai tauri daga gare ku, sa'an nan in sa muku zuciya mai taushi.
Vergelijk
Ontdek Eze 36:26
2
Eze 36:27
Zan sa ruhuna a cikinku, in sa ku bi dokokina, ku kiyaye ka'idodina.
Ontdek Eze 36:27
3
Eze 36:25
Zan yayyafa muku tsabtataccen ruwa, za ku kuwa tsarkaka daga dukan ƙazantarku, da kuma daga dukan gumakanku.
Ontdek Eze 36:25
4
Eze 36:28
Za ku zauna cikin ƙasar da na ba kakanninku. Za ku zama mutanena, ni kuma in zama Allahnku.
Ontdek Eze 36:28