1
1Yah 5:14
Littafi Mai Tsarki
HAU
Wannan ita ce amincewarmu a gabansa, wato, in mun roƙi kome bisa ga nufinsa, sai ya saurare mu.
Vergelijk
Ontdek 1Yah 5:14
2
1Yah 5:15
In kuwa muka san kome muka roƙa yana sauraronmu, mun tabbata mun sami abin da muka roƙa a gare shi ke nan.
Ontdek 1Yah 5:15
3
1Yah 5:3-4
Domin ƙaunar Allah ita ce mu bi umarninsa, umarninsa kuwa ba matsananta ba ne. Domin duk wanda yake haifaffen Allah yana nasara da duniya. Bangaskiyarmu kuwa ita ce ta sa muka yi nasara da duniya.
Ontdek 1Yah 5:3-4
4
1Yah 5:12
Duk wanda yake da Ɗan, yana da rai. Wanda ba shi da Ɗan Allah kuwa, ba shi da rai.
Ontdek 1Yah 5:12
5
1Yah 5:13
Na rubuto muku wannan ne, ku da kuka gaskata da sunan Ɗan Allah, domin ku tabbata kuna da rai madawwami.
Ontdek 1Yah 5:13
6
1Yah 5:18
Mun sani kowane haifaffen Allah ba ya yin zunubi, kasancewarsa haifaffen Allah ita takan kare shi. Mugun nan kuwa ba ta taɓa shi.
Ontdek 1Yah 5:18