A.M 2:44-45

A.M 2:44-45 HAU

Dukan masu ba da gaskiya suna tare, suna mallakar kome nasu gaba ɗaya. Suka sayar da mallakarsu da kayansu, suka rarraba wa kowa kuɗin, gwargwadon bukatarsa.