Merki YouVersion
BiblíaÁætlanirMyndbönd
Sæktu forritið
Language Selector
Search Icon

Popular Bible Verses from Rom 11

1

Rom 11:36

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ai, daga gare shi ne, ta wurinsa kuma, dukkan abubuwa suke, shi ne kuma makomarsu. Ɗaukaka tă tabbata a gare shi har abada. Amin.

Bera saman

Njòttu Rom 11:36

2

Rom 11:33

Littafi Mai Tsarki

HAU

Zurfin hikimar Allah da na saninsa da rashin iyaka suke! Hukunce-hukuncensa sun fi gaban bincikewa, hanyoyinsa kuma sun fi gaban bin diddigi!

Bera saman

Njòttu Rom 11:33

3

Rom 11:34

Littafi Mai Tsarki

HAU

“Wa ya taɓa sanin zuciyar Ubangiji? Ko kuwa wa ya taɓa ba shi wata shawara?”

Bera saman

Njòttu Rom 11:34

4

Rom 11:5-6

Littafi Mai Tsarki

HAU

Haka ma a wannan zamani akwai ragowa, waɗanda aka zaɓa saboda alherinsa. In kuwa na alheri ne, ba sauran cewa ya dogara ga aikin lada ke nan. In ba haka ba, ashe, alheri ba alheri ba ne kuma.

Bera saman

Njòttu Rom 11:5-6

5

Rom 11:17-18

Littafi Mai Tsarki

HAU

Amma in an sassare waɗansu rassan zaitun na gida, kai kuma da kake zaitun na jeji aka ɗaura aure da kai a gurbinsu, kana kuma shan ni'imar saiwar zaitun ɗin nan tare da sauran rassan, kada ka yi wa sauran rassan alwashi. In kuwa ka yi, ka tuna fa, ba kai kake ɗauke da saiwar ba, saiwar ce take ɗauke da kai.

Bera saman

Njòttu Rom 11:17-18

Ókeypis lestraráætlanir og hugleiðingar sem tengjast Rom 11

Fyrri kafli
Næsti kafli
YouVersion

Hvetur þig áfram og skorar á þig að leita samfélags við Guð á hverjum degi.

Kirkjustarf

Um YouVersion

Starfsferill

Sjálfboðaliði

Blogg

Fjölmiðlar

Gagnlegar hlekkir

Hjálp

Gefa

Bíblíuútgáfa

Hljóðbiblíur

Tungumál Biblíunnar

Vers dagsins


Stafræn kirkja

Life.Church
English (US)

©2026 Life.Church / YouVersion

FriðhelgisstefnaSkilmálar
Vulnerability Disclosure Program
FacebookTwitterInstagramYoutubePinterest