Merki YouVersion
BiblíaÁætlanirMyndbönd
Sæktu forritið
Tungumálaval
Leitartákn

Popular Bible Verses from Fili 3

1

Fili 3:13-14

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ya 'yan'uwa, ban ɗauka a kan cewa na riga na riƙi abin ba, amma abu guda kam ina yi, ina mantawa da abin da yake baya, ina kutsawa zuwa ga abin da yake gaba. Ina nacewa gaba gaba zuwa manufar nan, domin in sami ladar kiran nan zuwa sama, da Allah ya yi mini ta wurin Almasihu Yesu.

Bera saman

Njòttu Fili 3:13-14

2

Fili 3:10-11

Littafi Mai Tsarki

HAU

Muradina ke nan, in san Almasihu, in san ikon tashinsa daga matattu, in yi tarayya da shi a shan wuyarsa, in kuma zama kamarsa a wajen mutuwarsa, domin ta ko ƙaƙa in kai ga tashin nan daga matattu.

Bera saman

Njòttu Fili 3:10-11

3

Fili 3:8

Littafi Mai Tsarki

HAU

Dahir na ɗauki dukkan abubuwa hasara ne, a kan mafificiyar darajar sanin da nake yi na Almasihu Yesu Ubangijina. Saboda shi ne na zaɓi yin hasarar dukkan abubuwa, har ma na mai da su tozari domin Almasihu yă zama nawa

Bera saman

Njòttu Fili 3:8

4

Fili 3:7

Littafi Mai Tsarki

HAU

Amma dai kowace irin riba na taɓa ci, na ɗauka hasara ce saboda Almasihu.

Bera saman

Njòttu Fili 3:7

Ókeypis lestraráætlanir og hugleiðingar sem tengjast Fili 3

Fyrri kafli
Næsti kafli
YouVersion

Hvetur þig áfram og skorar á þig að leita samfélags við Guð á hverjum degi.

Kirkjustarf

Um YouVersion

Starfsferill

Sjálfboðaliði

Blogg

Fjölmiðlar

Gagnlegar hlekkir

Hjálp

Gefa

Bíblíuútgáfa

Hljóðbiblíur

Tungumál Biblíunnar

Vers dagsins


Stafræn kirkja

Life.Church
English (US)

©2026 Life.Church / YouVersion

FriðhelgisstefnaSkilmálar
Vulnerability Disclosure Program
FacebookTwitterInstagramYoutubePinterest