Merki YouVersion
BiblíaÁætlanirMyndbönd
Sæktu forritið
Tungumálaval
Leitartákn

Popular Bible Verses from Afi 3

1

Afi 3:20-21

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ɗaukaka tā tabbata ga wannan da yake da ikon aikatawa fiye da dukkan abin da za mu roƙa, ko za mu zata nesa, wato, aikatawa ta ƙarfin ikonsa da yake aiki a zuciyarmu. Ɗaukaka tă tabbata a gare shi a cikin Ikkilisiya ta wurin Almasihu Yesu, har ya zuwa dukkan zamanai har abada abadin. Amin.

Bera saman

Njòttu Afi 3:20-21

2

Afi 3:16-19

Littafi Mai Tsarki

HAU

ina addu'a ya yi muku baiwa bisa ga yalwar ɗaukakarsa, ku ƙarfafa matuƙa a birnin zuciyarku ta wurin Ruhunsa, har ma Almasihu yă zauna a zukatanku ta wurin bangaskiyarku, domin ƙauna ta kahu da gindinta sosai a zukatanku, har ku sami kaifin basira tare da dukan tsarkaka, ku fahimci ko mene ne fāɗin ƙaunar Almasihu, da tsawonta da zacinta, da kuma zurfinta, ku kuma san ƙaunar da Almasihu yake yi mana, wadda ta fi gaban sani, domin a cika ku da dukan falala ta Allah.

Bera saman

Njòttu Afi 3:16-19

3

Afi 3:12

Littafi Mai Tsarki

HAU

A cikinsa muke da gabagaɗin isa ga Allah, da amincewa, ta wurin bangaskiyarmu a gare shi.

Bera saman

Njòttu Afi 3:12

Ókeypis lestraráætlanir og hugleiðingar sem tengjast Afi 3

Fyrri kafli
Næsti kafli
YouVersion

Hvetur þig áfram og skorar á þig að leita samfélags við Guð á hverjum degi.

Kirkjustarf

Um YouVersion

Starfsferill

Sjálfboðaliði

Blogg

Fjölmiðlar

Gagnlegar hlekkir

Hjálp

Gefa

Bíblíuútgáfa

Hljóðbiblíur

Tungumál Biblíunnar

Vers dagsins


Stafræn kirkja

Life.Church
English (US)

©2026 Life.Church / YouVersion

FriðhelgisstefnaSkilmálar
Vulnerability Disclosure Program
FacebookTwitterInstagramYoutubePinterest