Merki YouVersion
BiblíaÁætlanirMyndbönd
Sæktu forritið
Tungumálaval
Leitartákn

Popular Bible Verses from 2Tim 3

1

2Tim 3:16-17

Littafi Mai Tsarki

HAU

Kowane Nassi hurarre na Allah ne, mai amfani ne kuma wajen koyarwa, da tsawatarwa, da gyaran hali, da kuma tarbiyyar aikin adalci, domin bawan Allah yă zama cikakke, shiryayye sosai ga kowane kyakkyawan aiki.

Bera saman

Njòttu 2Tim 3:16-17

2

2Tim 3:1-5

Littafi Mai Tsarki

HAU

Amma ka fahimta, a zamanin ƙarshe za a sha wuya ƙwarai. Mutane za su zama masu sonkai, da masu son kuɗi, da masu ruba, da masu girmankai, da masu zagezage, da marasa bin iyayensu, da masu butulci, da marasa tsarkaka, da marasa ƙauna, da masu riƙo a zuci, da masu yanke, da fajirai, da maƙetata, da maƙiyan nagarta, da maciya amana, da masu taurinkai, da masu homa, da masu son annashuwa fiye da son Allah, suna riƙe da siffofin ibada, amma suna sāɓa wa ikonta. Ka yi nesa da irin waɗannan mutane.

Bera saman

Njòttu 2Tim 3:1-5

Ókeypis lestraráætlanir og hugleiðingar sem tengjast 2Tim 3

Fyrri kafli
Næsti kafli
YouVersion

Hvetur þig áfram og skorar á þig að leita samfélags við Guð á hverjum degi.

Kirkjustarf

Um YouVersion

Starfsferill

Sjálfboðaliði

Blogg

Fjölmiðlar

Gagnlegar hlekkir

Hjálp

Gefa

Bíblíuútgáfa

Hljóðbiblíur

Tungumál Biblíunnar

Vers dagsins


Stafræn kirkja

Life.Church
English (US)

©2026 Life.Church / YouVersion

FriðhelgisstefnaSkilmálar
Vulnerability Disclosure Program
FacebookTwitterInstagramYoutubePinterest