Merki YouVersion
BiblíaÁætlanirMyndbönd
Sæktu forritið
Tungumálaval
Leitartákn

Popular Bible Verses from 2Kor 3

1

2Kor 3:17

Littafi Mai Tsarki

HAU

To, Ubangiji fa shi ne Ruhu, a inda Ruhun Ubangiji yake kuma, a nan 'yanci yake.

Bera saman

Njòttu 2Kor 3:17

2

2Kor 3:18

Littafi Mai Tsarki

HAU

Mu dukanmu kuma, fuskokinmu ba lulluɓi, muna nuna ɗaukakar Ubangiji, kamar madubi, ana sauya mu mu ɗauki kamanninsa cikin ɗaukaka mai hauhawa. Ubangiji kuwa wanda yake ruhu, yana zartar da haka.

Bera saman

Njòttu 2Kor 3:18

3

2Kor 3:16

Littafi Mai Tsarki

HAU

Amma da zarar mutum ya juyo ga Ubangiji, akan yaye masa mayafin.

Bera saman

Njòttu 2Kor 3:16

4

2Kor 3:5-6

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ba domin mun isar wa kanmu ba ne, har da za mu ce mu ne muke gudanar da wani abu, a'a, iyawarmu daga Allah take, domin shi ne ya iyar mana muka zama masu hidima na Sabon Alkawari, ba alkawarin rubutacciyar ka'ida ba, sai dai na Ruhu. Don kuwa rubutacciyar ka'ida, kisa take yi, Ruhu kuwa, rayarwa yake yi.

Bera saman

Njòttu 2Kor 3:5-6

Ókeypis lestraráætlanir og hugleiðingar sem tengjast 2Kor 3

Fyrri kafli
Næsti kafli
YouVersion

Hvetur þig áfram og skorar á þig að leita samfélags við Guð á hverjum degi.

Kirkjustarf

Um YouVersion

Starfsferill

Sjálfboðaliði

Blogg

Fjölmiðlar

Gagnlegar hlekkir

Hjálp

Gefa

Bíblíuútgáfa

Hljóðbiblíur

Tungumál Biblíunnar

Vers dagsins


Stafræn kirkja

Life.Church
English (US)

©2026 Life.Church / YouVersion

FriðhelgisstefnaSkilmálar
Vulnerability Disclosure Program
FacebookTwitterInstagramYoutubePinterest