1
Yush 10:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku shuka wa kanku adalci, Ku girbe albarkun ƙauna, Ku yi kautun saurukanku, Gama lokacin neman Ubangiji ya yi, Domin ya zo, ya koya muku adalci.
Vergelijk
Ontdek Yush 10:12
2
Yush 10:13
Kun shuka mugunta, Kun girbe rashin adalci, Kun ci amfanin ƙarya. “Da yake dogara ga hanyarku da ɗumbun sojojinku
Ontdek Yush 10:13