1
1Tim 5:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Duk wanda bai kula da danginsa ba, tun ba ma iyalinsa ba, ya mūsa wa bangaskiya ke nan, ya kuma fi marar ba da gaskiya mugunta.
Vergelijk
Ontdek 1Tim 5:8
2
1Tim 5:1
Kada ka tsauta wa dattijo, sai dai ka roƙe shi kamar mahaifinka. Samari kuma ka ɗauke su kamar 'yan'uwanka
Ontdek 1Tim 5:1
3
1Tim 5:17
Dattawan ikkilisiya da suke a riƙe da al'amura sosai, a girmama su ninkin ba ninkin, tun ba ma waɗanda suke fama da yin wa'azi da koyarwa ba.
Ontdek 1Tim 5:17
4
1Tim 5:22
Kada ka yi garajen ɗora wa kowa hannu, kada kuwa zunuban waɗansu su shafe ka. Ka tsare kanka a tsarkake.
Ontdek 1Tim 5:22