2Kor 2:14-15

2Kor 2:14-15 HAU

Amma godiya ta tabbata ga Allah, shi da kullum yake yi mana jagaba mu ci nasara, albarkacin Almasihu, ta wurinmu kuma yake baza ƙanshin nan, na sanin Almasihu a ko'ina. Don kuwa, a gun Allah mu ne ƙanshin Almasihu a cikin waɗanda ake ceto, da waɗanda suke a hanyar hallaka.

2Kor 2 ಓದಿ

ಆಲಿಸಿ 2Kor 2

2Kor 2:14-15 ಗೆ ಸಂಬಂಧಿಸಿದ ಉಚಿತ ಓದುವ ಯೋಜನೆಗಳು ಮತ್ತು ಆರಾಧನೆಗಳು