YouVersion ಲೋಗೋ
ಬೈಬಲ್ಯೋಜನೆಗಳುವೀಡಿಯೊಗಳು
ಆ್ಯಪ್ ನ್ನು ಪಡೆಯಿರಿ
ಭಾಷಾ ಆಯ್ಕೆದಾರ
ಹುಡುಕಾಟ ಐಕಾನ್

Ibr 5ರಿಂದ ಜನಪ್ರಿಯ ಬೈಬಲ್ ವಚನಗಳು

1

Ibr 5:14

Littafi Mai Tsarki

HAU

Amma abinci mai tauri, ai, na manya ne, wato waɗanda hankalinsu ya horu yau da kullum, su rarrabe nagarta da mugunta.

ತಾಳೆಮಾಡಿ

Ibr 5:14 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ

2

Ibr 5:12-13

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ko da yake kamar a yanzu kam, ai, ya kamata ku zama masu koyarwa, duk da haka, ashe, ba ku wuce wani ya sāke koya muku jigajigan farko na Maganar Allah ba, har ya zamana sai an ba ku nono, ba abinci mai tauri ba. Ai, duk wanda yake nono ne abincinsa, bai ƙware da maganar adalci ba, kamar jariri yake.

ತಾಳೆಮಾಡಿ

Ibr 5:12-13 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ

3

Ibr 5:8-9

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ko da yake shi Ɗa ne, ya koyi biyayya ta wurin wuyar da ya sha, da ya kai ga kammala, sai ya zama tushen madawwamin ceto ga dukkan waɗanda suke masa biyayya

ತಾಳೆಮಾಡಿ

Ibr 5:8-9 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ

4

Ibr 5:7

Littafi Mai Tsarki

HAU

Almasihu, a lokacin zamansa a duniya, ya yi addu'o'i da roƙe-roƙe, tare da kuka mai tsanani, har da hawaye, ga wannan da yake da ikon cetonsa daga mutuwa, aka kuwa saurare shi saboda tsananin miƙa kansa.

ತಾಳೆಮಾಡಿ

Ibr 5:7 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ

Ibr 5 ಗೆ ಸಂಬಂಧಿಸಿದ ಉಚಿತ ಓದುವ ಯೋಜನೆಗಳು ಮತ್ತು ಆರಾಧನೆಗಳು

ಹಿಂದಿನ ಅಧ್ಯಾಯ
ಮುಂದಿನ ಅಧ್ಯಾಯ
YouVersion

Encouraging and challenging you to seek intimacy with God every day.

Ministry

ಬಗ್ಗೆ

Careers

ಸ್ವಯಂಸೇವಕ

ಬ್ಲಾಗ್

ಒತ್ತಿ

Useful Links

ಸಹಾಯ

ದೇಣಿಗೆ

ಬೈಬಲ್ ಆವೃತ್ತಿಗಳು

ಆಡಿಯೋ ಬೈಬಲ್‌ಗಳು

ಬೈಬಲ್ ಭಾಷೆಗಳು

ಈ ದಿನದ ವಚನ


ಡಿಜಿಟಲ್ ಸಚಿವಾಲಯ

Life.Church
English (US)

©2026 ಲೈಫ್.ಚರ್ಚ್ / ಯೂವರ್ಷನ್

ಗೌಪ್ಯತಾ ನೀತಿನಿಯಮಗಳು
ದುರ್ಬಲತೆ ಬಹಿರಂಗಪಡಿಸುವಿಕೆ ಕಾರ್ಯಕ್ರಮ
ಫೇಸ್ಬುಕ್ಟ್ವಿಟರ್ಇನ್ಸ್ ಟಾ ಗ್ರಾಮ್ಯೂಟ್ಯೂಬ್ಪಿನ್‌ಟರೆಸ್ಟ್