1
2Tim 4:7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Na sha fama, famar gaske, na gama tseren, na riƙe bangaskiya.
ತಾಳೆಮಾಡಿ
2Tim 4:7 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
2
2Tim 4:2
ka yi wa'azin Maganar Allah, ka dimanta a kai ko da yaushe, kana shawo kan mutane, kana tsawatarwa, kana ƙarfafa zukata, a game da matuƙar haƙuri da kuma koyarwa.
2Tim 4:2 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
3
2Tim 4:3-4
Don lokaci zai zo da mutane ba za su jure sahihiyar koyarwa ba, amma saboda kunnensu yana ƙaiƙayi, sai su taro masu koyarwa da za su biya musu muradinsu. Za su toshe kunnensu ga jin tatsuniyoyi.
2Tim 4:3-4 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
4
2Tim 4:5
Kai kuwa, sai ka natsu a cikin kowane hali, ka jure wa shan wuya, kana aikin mai bishara, ka cika hidimarka.
2Tim 4:5 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
5
2Tim 4:8
Saura kuwa, sai sakamakon nan na aikin adalci, da aka tanadar mini, wanda Ubangiji, mahukunci mai adalci, zai ba ni a ranar nan, ba kuwa ni kaɗai ba, har da duk waɗanda suke ɗokin ganin bayyanarsa.
2Tim 4:8 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ