1
2Tim 2:15
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka himmantu, ka miƙa kanka yardajje ga Allah, ma'aikaci wanda ba hanya ya kunyata, mai kuma fassara Maganar gaskiya daidai.
ತಾಳೆಮಾಡಿ
2Tim 2:15 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
2
2Tim 2:22
Don haka, sai ka guje wa mugayen sha'awace-sha'awacen ƙuruciya, ka dimanci aikin adalci, da bangaskiya, da ƙauna, da kuma salama, tare da waɗanda suke roƙon Ubangiji da zuciya tsarkakakkiya.
2Tim 2:22 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
3
2Tim 2:24
Bawan Ubangiji kuwa lalle ba zai zama mai husuma ba, sai dai ya zama salihi ga kowa, gwanin koyarwa, mai haƙuri
2Tim 2:24 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
4
2Tim 2:13
In ba mu da aminci, shi kam ya tabbata mai aminci, Domin ba zai yi musun kansa ba.”
2Tim 2:13 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
5
2Tim 2:25
mai sa abokan hamayyarsa a kan hanya da tawali'u, ko Allah zai sa su tuba, su kai ga sanin gaskiya
2Tim 2:25 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
6
2Tim 2:16
Ka yi nesa da masu maganganun banza na sāɓo. Sai daɗa jan mutane zuwa ga rashin bin Allah suke yi
2Tim 2:16 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ