1
1Tim 4:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Kada ka yarda kowa yă raina ƙuruciyarka, sai dai ka zama gurbi ga masu ba da gaskiya ta wurin magana, da hali, da ƙauna, da bangaskiya, da kuma tsarkaka.
ತಾಳೆಮಾಡಿ
1Tim 4:12 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
2
1Tim 4:8
Horon jiki yana da ɗan amfaninsa, amma bin Allah yana da amfani ta kowace hanya, da yake shi ne da alkawarin rai na a yanzu da na nan gaba.
1Tim 4:8 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
3
1Tim 4:16
Ka kula da kanka da kuma koyarwarka. Ka nace da haka, domin ta yin haka za ka ceci kanka da masu sauraronka.
1Tim 4:16 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
4
1Tim 4:1
To, Ruhu musamman ya ce, a can wani zamani waɗansu za su fanɗare wa bangaskiya, su mai da hankali ga aljannu masu ruɗi, da kuma koyarwar aljannu
1Tim 4:1 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
5
1Tim 4:7
Ka ƙi tatsuniyoyin saɓo da na banza da wofi. Ka hori kanka ga bin Allah.
1Tim 4:7 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
6
1Tim 4:13
Kafin in zo, ka lazamci karanta wa mutane Littattafai, da yin gargaɗi, da kuma koyarwa.
1Tim 4:13 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ