1
1Tas 3:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku kuma, Ubangiji ya sa ku ƙaru, ku kuma yalwata da ƙaunar juna da dukan mutane, kamar yadda muke yi muku
ತಾಳೆಮಾಡಿ
1Tas 3:12 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
2
1Tas 3:13
har ya tsai da zukatanku ku zama marasa abin zargi cikin tsarki a gaban Allahnmu, Ubanmu, a ranar komowar Ubangijinmu Yesu, tare da dukan tsarkakansa.
1Tas 3:13 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ
3
1Tas 3:7
Saboda haka 'yan'uwa, cikin dukan wahala da ƙuncin da muka sha, an sanyaya mana zuciya a game da ku, albarkacin bangaskiyarku.
1Tas 3:7 ಅನ್ವೇಷಿಸಿ