YouVersion Logo
Search Icon

L.Ƙid 14:21-23

L.Ƙid 14:21-23 HAU

Amma, hakika, na rantse da zatina, kamar yadda ɗaukakata za ta cika duniya duka, dukan mutanen da suka ga ɗaukakata da alamuna waɗanda na aikata a Masar, da kuma a jejin, suka kuwa jarraba ni har sau goma, ba su kuma yi biyayya da maganata ba, ba za su ga ƙasar da na rantse zan ba kakanninsu ba. Duk waɗanda suka raina ni, ba za su ga ƙasar ba